Ayuba 6:4 - Littafi Mai Tsarki4 Allah Maɗaukaki ya harbe ni da kibau, Dafinsu kuwa ya ratsa jikina. Allah ya jera mini abubuwa masu banrazana. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20204 Kibiyoyin Maɗaukaki suna a kaina, ruhuna yana shan dafinsa; fushin Allah ya sauka a kaina. Viz kapitola |