Ayuba 6:22 - Littafi Mai Tsarki22 Na roƙe ku ku ba ni kyauta ne? Ko kuwa na roƙe ku ku ba wani rashawa domina? Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202022 Ko na taɓa cewa, ‘Ku ba da wani abu a madadina, ko na roƙe ku, ku ba da wani abu domina daga cikin dukiyarku, Viz kapitola |