Ayuba 5:24 - Littafi Mai Tsarki24 Sa'an nan za ka zauna lafiya a alfarwanka, A sa'ad da ka dubi tumakinka, za ka tarar suna nan lafiya. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202024 Za ka zauna lafiya a cikin tenti naka, za ka ƙirga kayanka za ka samu kome na nan. Viz kapitola |