Ayuba 5:15 - Littafi Mai Tsarki15 Amma Allah yakan ceci matalauta daga mutuwa, Yakan kuma ceci masu bukata daga zalunci. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202015 Yana ceton matalauta daga takobin da za tă kashe su da shi; yana cetonsu daga hannun waɗanda suka fi su ƙarfi. Viz kapitola |