6 Kana yi wa Allah sujada, Ba wani laifi a zamanka, Ya kamata ka amince ka sa zuciya.
6 Ashe bai kamata ka dogara ga Allahnka ba, amincinka kuma yă zama begenka?