19 Kowa da kowa yana wurin, babba da ƙarami duk ɗaya ne, Bayi ma sun sami 'yanci.
19 Manyan da ƙanana suna a can, bawa kuma ya sami ’yanci daga wurin maigidansa.