17 Mugaye za su daina muguntarsu a kabari, Ma'aikatan da suka gaji da aiki su ma za su huta,
17 A wurin mugaye za su daina yin mugunta, gajiyayyu kuma za su huta.