11 “Da ma na mutu tun a cikin cikin uwata, Ko kuwa da haihuwata in mutu.
11 “Me ya sa ban mutu ba da za a haife ni, ko kuma in mutu sa’ad da ana haihuwata ba?