Ayuba 27:7 - Littafi Mai Tsarki7 “Bari maƙiyina ya zama kamar mugun mutum, Wanda ya tashi gāba da ni ya zama kamar marar adalci. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20207 “Bari maƙiyana su zama kamar mugaye, masu gāba da ni kuma su zama kamar marasa adalci. Viz kapitola |