22 Za ta murɗe su ba tausayi, Hakika za su yi ƙoƙari su tsere daga ikonsa, Sai su yi ƙundumbala.
22 Za tă murɗe shi ba tausayi, lokacin da yake guje wa ikon iskar.