8 Allah ne ya cika gizagizai masu duhu da ruwa, Girgijen kuwa bai kece ba.
8 Ya naɗe ruwaye a cikin gizagizansa, duk da haka girgijen bai yage saboda nauyi ba.