Online Bible

- Reklamy -




Ayuba 24:9 - Littafi Mai Tsarki

9 “Mugaye sukan bautar da yara marayu, Sukan kama 'ya'ya matalauta a bakin bashin da suke bi.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

9 Ana ƙwace jinjiri mai shan mama; ana ƙwace ɗan yaron matalauci don biyan bashi.

Viz kapitola kopírovat




Ayuba 24:9

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy