3 Sukan saci jakunan marayu, Su kama san gwauruwa, Su ce sai ta biya basusuwanta.
3 Suna ƙwace wa marayu jakunansu suna kuma ƙwace wa gwauruwa sa don suna binta bashi.