Online Bible

- Reklamy -




Ayuba 24:1 - Littafi Mai Tsarki

1 “Me ya sa Allah bai tsai da ranar da zai yi shari'a ba? Me ya sa ba ya tsai da ranar adalci ga Waɗanda suka bauta masa?

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

1 “Domin me Maɗaukaki ba zai sa ranar shari’a ba? Don me waɗanda suka san shi suke faman samun irin ranakun nan?

Viz kapitola kopírovat




Ayuba 24:1

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy