Online Bible

- Reklamy -




Ayuba 22:12 - Littafi Mai Tsarki

12 “Ashe, ba a can saman sammai Allah yake zaune ba? Sai ya sunkuya ya dubi taurari, ko da yake suna can sama ne.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

12 “Ba Allah ne a can sama ba? Dubi yadda taurarin sama suke can nesa a sama!

Viz kapitola kopírovat




Ayuba 22:12

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy