2 “Ku kasa kunne ga abin da nake faɗa, Wannan ita ce ta'aziyyar da nake nema a gare ku.
2 “Ku saurare ni da kyau; bari wannan yă zama ta’aziyyar da za ku ba ni.