8 Zai ɓace kamar mafarki, kamar wahayi da dad dare, Ba kuwa za a ƙara ganinsa ba.
8 Kamar mafarki haka zai ɓace, ba za a ƙara ganinsa ba zai ɓace kamar wahayi da dare.