22 A lokacin da yake gaɓar samunsa, Baƙin ciki mai nauyin gaske zai ragargaza shi.
22 Yana cikin samun arziki, ɓacin rai zai auka masa; ƙunci mai ƙarfi zai zo masa.