8 Yana tafiya, sai ya fāɗa cikin tarko. Tarkon ya kama ƙafafunsa.
8 Ƙafafunsa sun kai shi cikin raga, yana ta yawo a cikin ragar.