7 A dā gagau yake tafiya, amma yanzu ɗingishi yake yi, Shawararsa ta kāshe shi.
7 Ƙarfin takawarsa ya ragu; dabararsa ta ja fāɗuwarsa.