Ayuba 17:7 - Littafi Mai Tsarki7 Baƙin cikina ya kusa makantar da ni, Hannuwana da ƙafafuna sun rame, sun zama kamar kyauro. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20207 Idanuna ba sa gani sosai don baƙin ciki; jikina ya zama kamar inuwa kawai Viz kapitola |