Ayuba 17:5 - Littafi Mai Tsarki5 A karin maganar mutanen dā an ce, ‘Kowa ya ci amanar abokinsa saboda kuɗi, 'Ya'yansa sā sha wahala!’ Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20205 In mutum ya juya wa abokansa baya don a ba shi wata lada ’ya’yansa za su makance. Viz kapitola |