Ayuba 17:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ka baƙantar da hankalinsu, ya Allah, Kada ka bar su su yi mini duban wulakanci yanzu. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20204 Ka rufe zuciyarsu yadda ba za su iya ganewa ba, saboda haka ba za ka bari su yi nasara ba. Viz kapitola |