3 Ni amintacce ne, ya Allah, ka yarda da maganata. Ba wanda zai goyi bayan abin da nake faɗa.
3 “Ya Allah, ka ba ni abin da ka yi mini alkawari. Wane ne zai kāre ni?