4 Ba wani abu tsarkakakke Da zai fito daga cikin kowane marar tsarki, kamar mutum.
4 Wane ne zai iya kawo abin da yake da tsarki daga cikin abu marar tsarki? Babu!