Ayuba 13:8 - Littafi Mai Tsarki8 Son zuciya kuke yi, ko ba haka ba? Kuna goyon bayan Allah? Za ku goyi bayan Allah sa'ad da aka gurfanar da ni gaban shari'a? Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20208 Ko za ku nuna masa sonkai? Ko za ku yi gardama a madadinsa? Viz kapitola |