4 Kun ɓoye jahilcinku da ƙarairayi. Kun zama kamar likitoci waɗanda ba su iya warkar da kowa ba.
4 Ku kuma kun ishe ni da ƙarairayi; ku likitocin wofi ne, dukanku!