Ayuba 13:28 - Littafi Mai Tsarki28 Saboda wannan na zama abin kallo, ni kuwa kamar ragargazajjen itace ne, ko diddigaggiyar riga.” Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202028 “Haka mutum yake lalacewa kamar ruɓaɓɓen abu, kamar rigar da asu ya cinye. Viz kapitola |