7 Ka sani, ba ni da laifi, Ka kuma sani, ba wanda zai cece ni daga gare ka.
7 Ko da yake ka san ba ni da laifi, kuma ba wanda zai iya cetona daga hannunka.