Online Bible

- Reklamy -




Amos 9:9 - Littafi Mai Tsarki

9 “Zan umarta a rairayi jama'ar Isra'ila Da matankaɗi kamar hatsi. Zan rairaye su daga cikin sauran al'umma, Duk da haka ko ƙwaya ɗaya ba za ta salwanta ba.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

9 “Gama zan ba da umarni, zan kuma tankaɗe gidan Isra’ila a cikin dukan ƙasashe kamar yadda ake tankaɗe hatsi a cikin matankaɗi kuma ko ƙwaya ɗaya ba za tă fāɗi a ƙasa ba.

Viz kapitola kopírovat




Amos 9:9

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy