Online Bible

- Reklamy -




Amos 9:7 - Littafi Mai Tsarki

7 Ubangiji ya ce, “Jama'ar Isra'ila, Ina yi da ku daidai yadda nake yi da Habashawa. Na fito da Filistiyawa daga Kaftor, Suriyawa kuwa daga Kir, Daidai yadda na fito da ku daga Masar.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

7 “Ku ba Isra’ilawa ba ne, daidai gare ni kamar yadda Kushawa suke?” In ji Ubangiji. “Ban fito da Isra’ila daga Masar ba, Filistiyawa kuma daga Kaftor Arameyawa kuma daga Kir ba?

Viz kapitola kopírovat




Amos 9:7

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy