Online Bible

- Reklamy -




Amos 9:14 - Littafi Mai Tsarki

14 Zan komo da mutanena ƙasarsu, Za su giggina biranensu da suka rurrushe, Su zauna a cikinsu. Za su shuka gonakin inabi, su sha ruwan inabin. Za su yi lambuna, su ci amfaninsu.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

14 Zan dawo da waɗanda aka kai zaman bauta mutanena Isra’ila. “Za su sāke gina biranen da suke kango su kuma zauna a cikinsu. Za su shuka gonakin inabi su kuma sha ruwan inabinsu; za su yi lambuna su kuma ci amfaninsu.

Viz kapitola kopírovat




Amos 9:14

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy