Online Bible

- Reklamy -




Amos 7:4 - Littafi Mai Tsarki

4 A wahayin da Ubangiji ya nuna mini, na gan shi yana shirin hukunta jama'arsa da wuta. Wutar ta ƙone babbar teku, har ma ta fara ƙone ƙasar.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

4 Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka ya nuna mini. Ubangiji Mai Iko Duka yana shirin hukunta da wuta; wutar ta ƙone teku ta kuma ƙone ƙasa.

Viz kapitola kopírovat




Amos 7:4

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy