Amos 7:3 - Littafi Mai Tsarki3 Ubangiji kuwa ya dakatar da nufinsa, Ya ce, “Abin da ka gani, ba zai faru ba.” Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20203 Saboda haka sai Ubangiji ya dakatar da nufinsa. “Wannan ba zai faru ba,” in ji Ubangiji. Viz kapitola |