17 Za a yi kuka ko'ina cikin dukan gonakin inabinku Gama zan zo in yi muku horo.”
17 Za a yi kuka a dukan gonakin inabi, gama zan ratsa a cikinku,” in ji Ubangiji.