Online Bible

- Reklamy -




Amos 5:16 - Littafi Mai Tsarki

16 Haka Ubangiji Allah Mai Runduna ya ce, “Za a yi kuka, a yi kururuwa a titunan birninku saboda azaba. Daga ƙauyuka za a kirawo mutane Su zo su yi makokin. Waɗanda suka mutu, tare da masu makoki da aka ijarar da su.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

16 Saboda haka ga abin da Ubangiji, Ubangiji Allah Maɗaukaki yana cewa, “Za a yi kururuwa a dukan tituna a kuma yi kuka don azaba a dukan wuraren da jama’a sukan taru. Za a yi kira ga manoma su yi kuka masu makoki kuma su yi kuka.

Viz kapitola kopírovat




Amos 5:16

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy