Online Bible

- Reklamy -




Amos 3:15 - Littafi Mai Tsarki

15 Zan murmushe gidajensu na rani da na damuna. Zan hallakar da gidajen da aka ƙawata da hauren giwa, Kowane babban gida kuwa za a rushe shi.”

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

15 Zan rushe gidan rani da na damina; gidajen da aka yi musu ado da hauren giwa za a rushe su haka ma duk za a rurrushe manyan gidaje,” in ji Ubangiji.

Viz kapitola kopírovat




Amos 3:15

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy