Amos 3:11 - Littafi Mai Tsarki11 “Saboda haka abokan gaba za su kewaye ƙasarsu, Su hallakar da kagaransu, Su washe gidajen nan nasu masu daraja.” Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202011 Saboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka ya ce, “Abokin gāba zai ƙwace ƙasar, zai saukar da mafakarku, zai washe kagarunku.” Viz kapitola |