Online Bible

- Reklamy -




Amos 2:9 - Littafi Mai Tsarki

9 “Amma ga shi, saboda ku na hallakar da Amoriyawa, Dogayen mutanen nan masu kama da itatuwan al'ul, Ƙarfafa kuma kamar itatuwan oak, Na hallaka su ƙaƙaf.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

9 “Na hallaka mutumin Amoriyawa a gabansu, ko da yake ya yi dogo kamar itacen al’ul kuma mai ƙarfi kamar itacen oak. Na hallaka ’ya’yan itatuwansa daga sama, da kuma jijiyoyinsa daga ƙasa.

Viz kapitola kopírovat




Amos 2:9

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy