Online Bible

- Reklamy -




2 Timoti 2:4 - Littafi Mai Tsarki

4 Ai, ba sojan da yake a bakin dāga da ransa zai sarƙafe da sha'anin duniya, tun da yake burinsa shi ne yă faranta wa wanda ya ɗauke shi soja.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

4 Ba wanda yake aikin soja da zai sa kansa a sha’anin mutumin da ba ya aikin soja, domin yakan so yă gamshi wanda ya ɗauke shi soja.

Viz kapitola kopírovat




2 Timoti 2:4

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy