1 Timoti 5:22 - Littafi Mai Tsarki22 Kada ka yi garajen ɗora wa kowa hannu, kada kuwa zunuban waɗansu su shafe ka. Ka tsare kanka a tsarkake. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202022 Kada ka yi garajen ɗibiya hannuwa, kada kuma ka yi tarayya a cikin zunuban waɗansu. Ka kiyaye kanka da tsarki. Viz kapitola |