12 hukunci yā kama su ke nan, tun da yake sun ta da wa'adinsu na farko.
12 Ta haka suna jawo wa kansu hukunci, saboda sun karya alkawarinsu na farko.