1 Timoti 5:1 - Littafi Mai Tsarki1 Kada ka tsauta wa dattijo, sai dai ka roƙe shi kamar mahaifinka. Samari kuma ka ɗauke su kamar 'yan'uwanka, Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20201 Kada ka tsawata wa dattijo, sai dai ka gargaɗe shi a matsayinka. Ka ɗauki samari a matsayin ’yan’uwanka, Viz kapitola |