Aanlyn Bybel

- Advertensies -




Yahuda 1:9 - Sabon Rai Don Kowa 2020

9 Kai, ko Mika’ilu babban shugaban mala’iku ma, sa’ad da yake mūsu da Iblis game da gawar Musa, bai yi garajen ɗora masa laifi da baƙar magana ba, sai dai ya ce, “Ubangiji yă tsawata maka!”

Sien die hoofstuk Kopieer

Littafi Mai Tsarki

9 Amma lokacin da babban mala'ika, Mika'ilu yake fama da Iblis, suna mūsu a kan gawar Musa, shi Mika'ilu bai yi garajen ɗora masa laifi da baƙar magana ba, sai dai ya ce, “Ubangiji yă tsawata maka.”

Sien die hoofstuk Kopieer




Yahuda 1:9

Volg ons:

Advertensies


Advertensies