M.Sh 1:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Sai na ce muku, “Kun iso ƙasar tudun Amoriyawa, wadda Ubangiji, Allahnmu yake ba mu. Sien die hoofstukLittafi Mai Tsarki20 Sa'an nan na faɗa muku cewa, ‘Kun iso ƙasar tuddai ta Amoriyawa wadda Ubangiji Allahnmu yake ba mu. Sien die hoofstuk |