Aanlyn Bybel

- Advertensies -




Mika 1:2 - Sabon Rai Don Kowa 2020

2 Ku ji, ya ku mutane duka, ki saurara, ya ke duniya da dukan mazauna cikinki, bari Ubangiji Mai Iko Duka yă zama shaida a kanku, daga haikalinsa mai tsarki.

Sien die hoofstuk Kopieer

Littafi Mai Tsarki

2 Dukanku ku ji, ku al'ummai! Ki kasa kunne, ya duniya, da dukan abin da yake cikinki. Bari Ubangiji Allah Daga Haikalinsa mai tsarki ya zama shaida a kanku.

Sien die hoofstuk Kopieer




Mika 1:2

Volg ons:

Advertensies


Advertensies