Aanlyn Bybel

- Advertensies -




Markus 9:45 - Sabon Rai Don Kowa 2020

45 In kuma ƙafarka tana sa ka yin zunubi, yanke ta. Ai, gwamma ka shiga rai da ƙafa ɗaya, da a jefa ka cikin jahannama ta wuta, da ƙafafunka biyu.

Sien die hoofstuk Kopieer

Littafi Mai Tsarki

45 In kuwa ƙafarka na sa ka laifi, to, yanke ta. Zai fiye maka ka shiga rai da gurguntaka, da a jefa ka Gidan Wuta da ƙafa biyu.

Sien die hoofstuk Kopieer




Markus 9:45

Volg ons:

Advertensies


Advertensies