Markus 9:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Yesu ya ce, “ ‘In za ka iya’? Ai, kome mai yiwuwa ne ga wanda ya gaskata.” Sien die hoofstukLittafi Mai Tsarki23 Sai Yesu ya ce masa, “In zan iya? Ai, dukkan abu mai yiwuwa ne ga mai ba da gaskiya.” Sien die hoofstuk |