Markus 9:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 Nan take da dukan mutanen suka ga Yesu, sai suka cika da mamaki, suka ruga da gudu don su gai da shi. Sien die hoofstukLittafi Mai Tsarki15 Da ganin Yesu sai duk taron suka yi mamaki ƙwarai da gaske, suka ɗungumo wurinsa a guje, suna gaishe shi. Sien die hoofstuk |