Markus 7:29 - Sabon Rai Don Kowa 202029 Sai ya ce mata, “Saboda irin wannan amsa, ki tafi, aljanin ya rabu da diyarki.” Sien die hoofstukLittafi Mai Tsarki29 Sai ya ce mata, “Saboda wannan magana taki, koma gida, aljanin, ai, ya rabu da 'yarki.” Sien die hoofstuk |